Kannywood Series

NAZIFI ASNANIC Senator Ahmed Lawan (official video 2023)

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” NAZIFI ASNANIC” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna *Senator Ahmed Lawan.

Nazifi Asnanic ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Senator Ahmed Lawan ” wannan waƙa tayi daɗi sosai.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.👇👇👇

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu