Hausa Songs
Sadiq Saleh – Idan So Cuta Ne

Matashin mawaƙin nan ” Sadiq Saleh ” wanda yayi fice a waƙar ” Abin Ya Mosta ” ya sake sakin sabuwar waƙa.
Sadiq Saleh – Idan So Cuta Ne Mp3 Download
Sadiq Saleh Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Idan So Cuta Ne ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Sadiq Saleh – Idan So Cuta Ne Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.