Hausa Songs
Nura M Inuwa – Rana Dubu

Nura M Inuwa Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Rana Dubu ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
Nura M Inuwa – Rana Dubu Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Nura M Inuwa – Rana Dubu Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.