Hausa Songs
Ado Gwanja – Iye Goma Iye Biyar Ft Hamisu Breaker
Shahararren mawaƙin nan ” Ado Gwanja ” wanda yayi fice a waƙar ” Warr & Chass ” ya sake sakin sabuwar waƙa.
Ado Gwanja – Iye Goma Iye Biyar Ft Hamisu Breaker Mp3 Download
Ado Gwanja da Hamisu Breaker sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Iye Goma Iye Biyar ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Ado Gwanja – Iye Goma Iye Biyar Ft Hamisu Breaker Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.