Hausa Songs
Dauda Kahutu Rarara – Lema Tasha Kwaya

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna Lema Tasha Kwaya.
Rarara – Lema Tasha Kwaya MP3 Download
Dauda Kahutu Rarara da Baban Chinedu sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Lema Tasha Kwaya ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da aka yiwa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Dauda Kahutu Rarara – Lema Tasha Kwaya Download Mp3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.