Hausa Songs
Dauda Kahutu Rarara – Dikko Radda

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna Dikko Radda.
Rarara – Dikko Radda Download Mp3
Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Dikko Radda ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da aka yiwa Ɗan Takarar Gwamnan Kastina a APC.
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Rarara – Dikko Radda Download Mp3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.