Hausa Songs
Dauda Kahutu Rarara – Buhari Yayi Kokari By Ferma ft Aisha Humaira

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna Buhari Yayi Kokari By Ferma .
Rarara – Buhari Yayi Kokari By Ferma ft Aisha Humaira
Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Buhari Yayi Kokari By Ferma ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da aka yiwa Hukumar Ferma.
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Rarara – Buhari Yayi Kokari By Ferma ft Aisha Humaira ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.