Hausa Hip-Hop
Oga Abdul – Inji Baba

- Artist :- Oga Abdul
- Produce :- Kasheepu
- Released :- 2022
Oga Abdul – Inji Baba Download Mp3
Oga Abdul Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Inji Baba ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa da yayi akan Shugaban ƙasa Muhd Buhari .
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Oga Abdul – Inji Baba Download Mp3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.