Hausa VideoLabarai

Kawu Dan Sarki – Alkibla ft Momee Gombe 2022

Sabuwar waƙar Kawu Dan Sarki wadda ya sake ta a satin da ya gabata, yanzu ya saki cikakken Bidiyon a YouTube.

Kawu Dan Sarki – Alkibla ft Momee Gombe ( Official HD Video) 2022

Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar waƙa mai suna Alƙibla wanda har yayi Bidiyon ta a yanzu haka, waƙar da yayi shida jaruma Momee Gombe.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa ko a saurari cikakken Audio a nan ƙasa, kuma zaka iya sauke Audio idan ka danna ‘‘Kawu Dan Sarki – Alkibla ft Momee Gombe 2022” don sauke ta kyauta.

Ga Bidiyon nan a Ƙasa da Audio 👇👇👇

Kawu Dan Sarki – Alkibla ft Momee Gombe 2022

Ku cigaba da kasan cewa shafin MANUNIYA don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button