Labarai

Babu kyau wanke gaban mace da sabulu yar’uwa! Ga yadda zaki yi.

Yar uwa babu kyau wanke gaban mace da sabulu yar’uwa! Ga yadda zaki yi…!

Wanke gaban mace da sabulu bashi da kyau yar’uwa! Ga yadda zaki yi…!

Daga Manuniya

A wannan darasi da Manuniya ta kawo maku, Dr. Na’ima tayi magana ne kan yadda ya kamata mace ta wanke gabanta da kuma abubuwan da zata kiyaye wajen wankewar.

Wanke gaban mace da sabulu wannan bai kamata ba kwata-kwata yin amfani da sabulu kina wanke cancikin gaban ki yar’uwa,

Dr Na’ima Idris

Idan zakiyi amfani da sabulu, ki wanke da sabulun da bashi da karfi sannan kuma wanda bashi da kanshi kwata-kwata,

Idan zakiyi amfani da wannan shima to a waje inda gashi yake fitowa shi zaki saka sabulun ki goge ba wai ciki ba duk da bashi da kamshi bai kamata ki rika wanke can ciki ba kwata-kwata,

Saboda wannan wajen babu abunda ya kamata ya rinka shiga cikinshi in banda ruwa, ki rinka tsarki dashi saboda idan ya samu matsala ko kuwa wajen yayi fushi yaruwa ba zaki ji dadi ba,

Da fatan zamu daina wanke gabanmu can ciki da sabulu.

Mu hadu a darasi na gaba na gode, Dr Na’ima Idris

Zaku iyya kallon wannan Bidiyon na ƙasa shima zaku ƙaru Mata. 👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button