Hausa SongsLabarai

Ahmad Delta – Budurwata

Matashin mawaƙin Hausa Ahmad Delta wanda yara tashe yanzu ya sake sani sabuwar waƙa mai suna Budurwarta.

Ahmad Delta – Budurwata Download Mp3

Ahmad Delta ya saki sabuwar waƙar mai suna Budurwata wannan waƙa tayi daɗi sosai saboda Waka ce ta soyayya, wanda aka yabi mata sosai.

Zaka iya sauraron wannan waƙar nan ko kuma ka danna “Ahmad Delta – Budurwata Download Mp3” domin sauke ta cikin sauƙi kuma kyauta a cikin wayoyin ku na Android ko iPhone.

Ku cigaba da kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka na Manuniya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button