Labarai

Hon Kawu Sumaila Ya Baiwa Budurwar Data Rubuta Al’Qurani Mai Girma Da Hannu Ta

Hon Kawu Sumaila Ya Baiwar Budurwar Data Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Hannun Ta

Kalli Yadda Hon, Kawu Sumaila ya Bawa yarinya data Rubuta Al’Qur’ani kwaitar adaidaita kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin.

Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya mun kawo maka labarin cewa wata yarinya ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Hannun Ta kamar yadda a Lokacin mutane da yawa sun saka mata al’barka.

A yanzu haka nasan cewa ka manta da video a shafin ta ga Video yadda wanna yarinya ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Hannun Ta.

Zaku iya Kallon Cikakken bidiyon a nan ƙasa 👇👇👇👇

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan yarinyar ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma a yanzu haka adalilin haka Hon, Kawu Sumaila ya bata kyautar a daidaita.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka MANUNIYA.COM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button