Labarai

Masha Allah Mun kusa Aure da fati washa cewar jarumi Adam a Zango a wata tattaunawa da akayi dashi….

Masha Allah Mun kusa Aure da fati washa cewar jarumi Adam a Zango a wata tattaunawa da akayi dashi….

Mun kusa Aure da fati washa cewar jarumi Adam a Zango a wata sabuwar tattaunawa da akayi dashi.

Mutane sunji dadin wannan maganar duba da yadda yanzu jarumin yake zaune bashi da mata yaki mayar da natarsa tun bayan da suka samu sabani ya turata gida dukda kiraye kiraye da ake masa na ya hakura ya dawo da ita amma abin ya gagari.

Yanzu dai jarumin yace yana daf da aurar jaruma Fati washa wanda masoyan jarumin da jarumar suke farin ciki da wannan labarin wanda za’a sha shagali a kannywood saboda duka jaruman manya ne.

kalli cikakken video a Nan kasa yanzu 👇👇👇👇

Mudai faran Alheri ne namu da kuma addu’a Allah yasa abin ya tabbata kuma ya basu zaman lafiya da zuri’a dayyiba Amin.

mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu