Album Ep

Namenj – Na Matsu ep ( Full Album) 2022

Namenj ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Na Matsu ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Namenj mawaki ne daya ke yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Related Articles

Wannan album mai suna ” Na Matsu ” yana dauke da wakoki har guda 6 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Bakin Kogi – Download Mp3
  2. Insha Allah – Download Mp3
  3. Na Matsu – Download Mp3
  4. Naki Jinin – Download Mp3
  5. Rabonki Ne – Download Mp3
  6. Subtle Loving – Download Mp3

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “ Na Matsu ep..” wanda Namenj ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu