Labarai

Umar M Shareef – Gidan Kamshi

Gidan Kamshi A.A Baba Brothers Sabuwar Waƙar Umar M Shareef Ta Talla.

Umar M Shareef – Gidan Kamshi Download Mp3

Umar M Shareef Ya saki sabuwar waƙar mai taken Gidan Kamshi waƙa ce wadda ya yita don tallan wannan babban Kamfanin Turare da Gyaran Fata, Wannan gaskiya tayi daɗi sosai.

Zaku iya sauraron cikakkiyar waƙar nan ko kuma ka danna ” Umar M shareef – Gidan Kamshi Download Mp3” Don sauke waƙar a ciki wayar ka cikin sauƙi Kuma kyauta.

Ku cigaba da ziyartar wannan shafi namu mai albarka Na MANUNIYA.COM Don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button