Hausa SongsLabarai

Ado Gwanja – Chass

Zazzafar waƙar Ado Gwanja Chass Asosa da take ta yawo a kafafen sada zumunta

Ado Gwanja – Chass ( Asosa) Download Mp3

Ado Gwanja Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Chass ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da ta nishaɗi bare Mata.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Ado Gwanja – Chass ( Asosa) Download Mp3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button