LabaraiMusic

Abdul D One – Nameer Angon Halisa

Cikakken Bidiyon Waƙar Shirin ALAQA mai Dogon Zango Wanda Kamfanin FKD PRODUCTION Suke Shiryawa a Jogorancin Sarkin Masana’antar ALI NUHU.

Abdul D One – Nameer Angon Halisa ALAQA Official Full Video

Fitaccen mawaƙin Hausa Abdul D One ya saki sabuwar waƙar sa da yayi a cikin shirin ALAQA mai Dogon Zango, Waƙar a akayi a gurin Dinner Nameer da Halisa.

Yanzu haka wannan Waka an sake ta a YouTube channel ɗin da ake saka a ALAQA Wato ALI NUHU YOUTUBE CHANNEL.

Zaku Iya Kallon Cikakken bidiyon a nan ƙasa

Mun Gode Da Ziyara 👏

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button