Labarai

Asin Da Asin Season 1 Episode 1

Asin Da Asin Season 1 Episode 1, Sabon Shirin Mai Dogon Zango Daga Kamfanin White House Production.

ASIN DA ASIN Sabon shiri mai dogon zango wanda kamfanin White House Production suka shirya ฦ™arฦ™ashin jagorancin Adam A Zango .

Wannan shirin mai dogon zango mai suna ASIN DA ASIN Wanda yanzu haka anfara sakin shi a YouTube channel mai suna Adam A Zango, wanda zai ringa zuwar muku a duku ranar litinin da misalin karfe 8:00pm na dare.

Zaku iya fara kallon shi a nan ฦ™asa ๐Ÿ‘‡

ASIN DA ASIN SEASON 1 EPISODE 1 ORIGINAL

Ku kasance da MANUNIYA.COM Domin samun sababbin fina finai waฦ™oki hausa da na Naija, a kuda yaushe mun Gode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button