Labarai

A Ganin Ku Wa Ke Da Alhakin Sace Amarya HALISA?

A Ganin Ku Wa Ke Da Alhakin Sace Amarya HALISA?

Duba Da Yadda Makiya Wannan Aure Sukayi Yawa Acikin Wannan Shiri Na ALAQA Idan Bincike Za’ayi Ta Ina Za’a Fara?

Kasancewar AUDU LULUWA Shima Yana Da Burin Auren HALISA Amma Bisa Wata Manufa Da Yakeso Ya Cimma Bashi Zaisa Zargi Ta Hau Kanshi Shi Kadai BaZARGI NA FARKO:

Zargi Na Farko Shine AUDU LULUWA Wanda Yayi Ikirarin Idan Har Bai Auri HALISA Ba To Bazai Bari Ta Auri NAMEER Ba Wanda Yayi Wannan Alwashin Ne Saboda Tsamar Dake Tsakanin Shi AUDU LULUWA Din Da NAMEER Kunga Kenan Shine Zargi Na Farko.

ZARGI NA BIYU:Zargi Na Biyu Itace AUNTY HAUWA Wacce Itama Ba Son Wannan Aure Takeyi Ba Kawai Dan Tanaso NAMEER Ya Auri Yarinyarta SIYAMA Wanda Dalilin Hakanne Yasa Zata Iya Aikata Komai Akan Auren YAYA NAMEER Da HALISA Matukar Baza’ayi Shi Ba, Da Din Dadawa Ga HAJIYA NAFISA Ta Kara Tunzura Ta.

ZARGI NA UKU:Zargi Na Uku Shine CISKA Wanda Shi A Bayyane Yana Taya Yayanshi AUDU LULUWA Kishine Wanda A Boye Kuma Wa Kanshi Yake Aikin, Kuma Shima Yasha Alwashin Daukar Fansar Abinda YAYA NAMEER Yayi Mishi Na Sanadiyyar Zuwanshi Gidan Gyaran Hali (Prison)

ZARGI NA HUDU:Zargi Na Hudu Shine Daraktar Shirin ALAQA Wato SARKI ALI NUHU Shima Abin Zargi Ne.

Dalilin Da Yasa Na Sanyashi Cikin Wanda Ake Zargi Shine: “Darakta ALI NUHU Zai Iya Wautar Da Masu Kallo Akan Duk Wata Hasashe Da Masu Kallo Suke Tunani Akan Sace HALISA Ya Juya Musu Tunani Wajen Fitar Da Wanda Yake Da Alhakin Sace AMARYAR Kunga Kuwa Shima Yana Daga Cikin Manya Manyan Abin Zargi my.”Daga Karshe Dai Ina Mai Bamu Mu Masu Kallo Hakuri Wajen Hasashe Acikin Shirin ALAQA Domin Hasashenmu Zai Iya Zama Gaskiya Amma Rashin Zamanshi Gaskiya Yafi Yawa.

Dan Haka Nake Fada Mana Da Mubar Komai A Hannun Darakta Sannan Jira Fitowar Episode 2 Na Cikin Season 3 Domin Ganewa Idanuwarmu Abubuwan Da Suke Alla-Alla Su Gani.

Kamar Yanda HAJIYAR LULUWA Tacewa Su HAJIYAR TABAWA “BUNCH OF ILLITERATES” Nima Nace “THERE ARE BUNCH OF LESSONS IN ALAQA”

Zaku Iya Kallon ALAQA Season 3 Episode 1 a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

ALAQA Season 3 Episode 1 Original

Ku cigaba da bibiyar wannan shafin namu mai Albarka domin samun labarai masu inganci a koda yaushe, Ziyarci wanna shafin namu mai albarka Na Manuniya.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button