Labarai

Tirƙashi Kalli Adadin Jaruman da Zasu Tsaya Takara a 2023.

Tirkashi Jaruman Kannywood Na Neman Mulki Ido Rufe, Kalli Adadin Jaruman da Zasu Tsaya Takara a 2023.

Kamar dai Yadda Wasu suka sani a yanzu yawancin Manyan jarumai a Masana’antar Kannywood sun kunno kai cikin siyasa inda suke neman Kujeru iri daban daban, wanda Yawancin su kuma sun tsaya wannan takara ne a Karkashin Jam’iyyar ADP, PDP, APC da kuma PRP.

Sai dai akwai wasu jaruman wanda suka fito tare da jagorancin Kungiyar 13×13 Wanda hakan Yasama ake zargin mawaki Rarara Kan cewa ya watsar da tsohon ubangidansa, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje inda ya hade da Sha’aban Sharada.

Zaku iya Kallon Cikakken bidiyon Bayani Anan kasa 👇👇

Ku cigaba da bibiyar wannan shafin namu mai Albarka domin samun labarai masu inganci a koda yaushe, Ziyarci wanna shafin namu mai albarka Na Manuniya.com

Bazan Biya Kudin Aiki Ba; Wannan Yaron Ba Nawa Bane, Yayi Muni Da Yawa A Nemi Mahaifin sa…

Innalillahi Mutum Ɗan Najeriya daya ɓoye sunan sa, ya saki wasu hotunan jinjiri, yana mai nuna ɓacin rai da takaici.Mutum ya kuma cika da mamaki idan dagaske yaron ya kasance ɗan da matarsa ta haifa a matsayin Ɗan sa.

A cewar sa, yaron yayi munin da za’a ce dan sa ne, don haka bazai amince da sakamakon gwajin cikin na ɗan ba.

Mutumen ya kuma cika da zargin cewa, Matar sa tana gudanar da mu’amula da wasu a waje, a saboda haka, yayi gargaɗin cewa ba zai biya kudin maganin yaron ba da suka je Asibiti.

A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan Mahaifin baiyi adalci ba domin bashi da wata hujja wacce zata tabbatar da cewa wannan ba dansa bane.

Wasu da yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa ya kamata she asibiti a binciki Kwakwalwar sa domin wannan abinda Yake Aikatawa yayi kama dana mahaukata kamar yadda a yanzu haka kai me zaka iya cewa Akan wannan labarin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button