Labarai

ALAQA Season 3 Episode 1

ALAQA Season 3 Episode 1

Shirin ALAQA mai Dogon Zango wanda yake zuwar muku daga kamfanin FKD PRODUCTION, wanda Alinuhu yake ɗaukar nauyi kuma ya shirya.

A sati biyu daya wuce ne aka tafi hutun shirin ALAQA mai Dogon Zango hutun kammala Season 2.

Yau Juma’a aka adawo shirin ALAQA mai Dogon Zango, wanda ake ɗora shi a ALI NUHU YouTube channel.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇👇👇

ALAQA Season 3 Episode 1

Ku cigaba da bibiyar wannan shafin namu mai Albarka domin samun labarai masu inganci a koda yaushe, Ziyarci wanna shafin namu mai albarka Na Manuniya.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button