Hausa SongsLabarai

Abdul D One – Kiji Tausayina

Abdul D One – Kiji Tausayina (Official Audio) 2022

Fitaccen Mawaƙin hausa Abdul D One ya saki sabuwar waƙa mai sun Abdul D One – Kiji Tausayina” wannan waƙa tana ɗaya daga cikin sabon album ɗin sa mai suna “ALKALI EP” na wannan shekarar ta 2022.

Zaka iya sauraron wannan waƙar ko kuma ka danna Abdul D One – Kiji Tausayina Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta

Ku cigaba da kasancewa da Manuniya.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button