Album/EPLabarai

Abdul D One – Alkali Ep ( Full Album) 2022

Abdul D One – Alkali Ep ( Full Album) 2022

Shahararren mawaƙin Hausa Abdul D One ya saki wani sabon album dinsa mai suna “ALKALI Ep” na wannan shekara ta 2022. Wannan album yana dauke da zafafan wakokin soyayya masu ratsa zuciyar masoya wanda sune kamar haka:-

Zaku iya sauraron wannan wakoƙin ko kuma ka danna kan Waƙar da kake so domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

ALKALI Ep Track List:–

 1. Alkali Amapiano
 2. Alkali Amapiano Ft. Murja Baba
 3. Alkali Naso Da Qauna Ft. Shamsiyya Sadi
 4. Chiza Dani
 5. In Babu Ke
 6. Kiji Tausayina
 7. A Raina
 8. Kina Cikin Labarina
 9. Allahu Mai Iko
 10. Fara Kyakkyawa Ft. Hamisu Breaker
 11. Rai Da Rayuwa Ft. Shamsiyya Sadi
 12. Fahimta Ft. Murja Baba
 13. Manyan Matan Arewa Ft. Shamsiyya Sadi, Murja Baba, Fati Kalil
 14. Tanzania 2 9ja
 15. Duba Tsakaninmu Ft. Larabeey
 16. Chiza Dani 2
 17. Jinya

Ku cigaba da kasancewa da Manuniya.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button