Hausa SongsLabarai

Ado Gwanja – CHASS

Download Ado Gwanja New Song Mp3 Chass 2022

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Chass kamar yadda a yanzu haka wannan wakar da yayi tayi matukar daukaka a duniya domin a yanzu itace take tranding.

Kamar yadda ka sani dai a Kwanannan ado gwanja ya saki wata sabuwar wakar sa mai Suna WARR kamar yadda ka sani dai wannan wakar ta daukaka a duniya domin har yanzu babu wata waka wacce tayi Dadi ta.

Haka zalika kasan cewa Duk wanda ya kasance yana bibiyar ado gwanja yasan cewa a Kwanannan zai saki wata sabuwar wakar sa mai Suna Chass kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna jiran ya saki Wannan wakar.

Zaku iya Sauraron waƙar nan ƙasa 👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button