Labarai

Innalillahi Wa’ina Ilaihir Raji’un Yan Bindiga Sun Kashe Shehin Malami Goni Asami A Jihar Yobe Yanzu

Innalillahi Wa’ina Ilaihir Raji’un Yan Bindiga Sun Kashe Shehin Malami Goni Asami A Jihar Gombe

wasu yan bindiga a ranar Asabar sun hallaka wani Shehin Malami mazauni jihar Yobe, Sheikh Goni Aisamu-Gashua a Jajimaji, hedkwatar karamar hukumar Karasua ta jihar.

Rahoto ya nuna cewa Malamin na hanyarsa ta zuwa Gashua ne daga jihar Kano yayinda suka biyoshi a baya kuma suka bindigesa.

ChannelsTV ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne misalin karfe 10 na safe a Jajimaji, mai nisan kilomita 10 da Gashua, mahaifar shugaban majalisar dattawan Najeriya.

Masu sauraranmu a koda yaushe bayan kun karanta wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Yadda zaku magance kanku daga aikata Istimna’i, da kuma illolin da yake haifarwa mai aikata shi

MENENE ISTIMNA’I?: Istima’i shine Wasa da Al’aura wajen biyan bukata imma ya zama da hannu ne da duk wata hanya da mutum zai biyawa kansa bukata shi kadai Mace ko Namiji.

Domin magance matsalar Istimna’i ga wadanda suka ji tsoron Allah suka daina aikatawa, sai ku nemi wadannan abubuwan.

Abubuwan da za’a nema suke kamar haka.

(1) – Garin Habbatus Sauda.

(2) – Garin Haltit.

(3) – Garin Kusdul Hindi.

(4) – Garin Albabunaj.

(5) Garin Tafarnuwa.

Da farko zaka hada Wadan nan abubuwan da muka ce ku nema, kowanne a cikin su zaku debi kamar chokali 20 banda Garin halti shi chokali 2 kawai zaku diba.

Sai ka hade su waje daya a rika diban chokali 1 ana tafasawa da ruwa kofi 4 da kemon tsami guda 2 a rika shan kofi 1 safe 1 rana da kuma yamma sai kofi daya da daddare.

Baya ga haka akwai hanyoyin da mutun zai raba kansa daga aikata Istimna’i, sune kamar haka.

(1) – Mutum ya daina yawan kebewa shi kadai yana kallon fina-finan batsa.

(2) – Idan mutum yana da halin yin aure yayi domin raba kansa daga aikata Istimna’i.

Sannan shi aikata Istimna’i yana da illolo da dama kamar haka.

(1) – ISTIMNA’I yana jawo fushin ubangiji.

(2) – ISTIMNA’I yana karya GARKUWAR JIKI.

(3) – ISTIMNA’I yana haifar da matsanancin ciwon Sanyi.

(4) -ISTIMNA’I yana haifar da yawan ciwon kai.

(5) – ISTIMNA’I yana haifar da yawan bacchi da kasala.

(6) – ISTIMNA’I yana haifar da matsanancin ciwon kafadu da ciwon BAYA da ciwon GABOBI.
(7) – ISTIMNA’I yana haifar da jin zafi yayin saduwa ta aure ga namiji ko Mace.
(8) – ISTIMNA’I yana hana haihuwa ga namiji ko Mace.
(9) – ISTIMNA’I yana haifar da kankancewar gaba ga MAZA.
(10) – ISTIMNA’I yana haifar da bushewar gaba ga mata.
(11) – ISTIMNA’I yana haifar da raunin sha’awa ga maza ko Mata.
(12) – ISTIMNA’I yana haifar da yawan damuwa.
(13) –

ISTIMNA’I yana haifar da yawan bugun zuciya da karfi.
(14) – ISTIMNA’I yana sa jikin mutum ya dunga karkarwa.

(15) – ISTIMNA’I yana sa Mai yinshi ko yayi Aure bazai iya biyawa Abokin zamansa bukata ba namiji ko Mace.
(16) – ISTIMNA’I yana haifar da yawan mantuwa.
(17) – ISTIMNA’I yana haifar da Larurar MAFITSARA ga namiji ko Mace.
(18) –

ISTIMNA’I yana kashe gaban namiji ko Mace gaba Daya.
(19) – ISTIMNA’I yana haifar da ciwon DAJI wato (Cancer).
(20) – Yawan mantuwa rashin rike Karatu.
(21) – Yana Haddasa Yawan zubewar Ciki ga Mace idan mjinta yataba yi abaya kafin yayi Aure, ko ita macen tayi abaya.
(22) – Yana Haddasa Ciwon Zuciya.
(23) – Yana Hadda Ciwon Kwakwalwa akarshe yazama Hauka.

Domin karin bayani zaku iya neman mu ta wannan Number: 08135193706

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button