Hausa Songs

Dauda Kahutu Rarara – Jigawa Taka Dan Modi

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna Jigawa Taka Dan Modi.

Dauda Kahutu Rarara – Jigawa Taka Dan Modi Mp3 Download

Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Jigawa Taka Dan Modi ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da aka yiwa Dan Takarar Gwamnan Jigawa State a APC.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Dauda Kahutu Rarara – Jigawa Taka Dan Modi Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu