Labarai

Film din Hausa baya fadakarwa da ilmantarwa , kasuwanci ne kawai inji daso to

Film din Hausa baya fadakarwa da ilmantarwa , kasuwanci ne kawai inji daso

Film din Hausa baya fadakarwa da ilmantarwa , kasuwanci ne kawai inji jaruma saratu gidado.

Jarumar ta watsawa masana’antar kannywood kasa a ido inda ta fito tana bajesu tana fadar wata magana wacce bada gunta ya kamata ajiba tunda itama maaikaciya ce a wannan masana’antar ta kannywood.

Jarumar tace a duka finafinai kannywood babu wani film wand zaka daga kace yana koyar da wani abu na azo a gani na tarbiyya duk suna yine kawai saboda neman kudi bawai dan su koyar da wani abuba.

Sai dai kuma tabar baya da kura inda ake ganin itama kenan neman kudine ya Kaita cikin wannan masana’antar bawai koyar tarbiyya ba indai kuwa hakane to rushe wannan masana’antar shine alkhairi.

Tunda idan aka duba za’a ga yadda suke bata tarbiyyar yara mata yafi yadda suke bayar da tarbiyyar kuma sun kafa tane saboda koyar da wasu abubuwa wanda al’umma zasu karu idan akayi duba da suna wasan shine wasan kwaikwayo.

Inda a yanzu ya tashi daga wasan kwaikwayo ya koma wasan kushewa domin babu wani abu da zasu koyar da mutane wanda magabata basu fadakarwa ko kuma iyaye basu koyar da ya’yan suba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button