Labarai

Qalu Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Yanzu An Kama Wani Sojan Karya’ Dayake Garkuwa….

Qalu Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Yanzu An Kama Wani Sojan Karya’ Dayake Garkuwa….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` An Kama Wani Sojan Bogi a Jahar Kano Bisa Zargin Yana Garkuwa da Muta’ne Batare da Sun San Sojan Karya’ Bane.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Bidiyon Yadda Wani Soja a Jahar Kano Yashiga Hannun Hukuma Bisa Zargin Yana Garkuwa da Muta’ne Inda Yake Neman Kudin Fan’sa.

Qalu Innalillahi Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Alumma Mamaki Matuka Sosai da Sosai Domin Kuwa Babu Shakka Wannan Sojan Babu Hukuncin daya Dace dashi Sama’da Hukuncin Kisa Wannan Kenan.

Don Haka Yanzu Zamu Saka’ Muku Cikakken Rahoto da Bidiyo Akan Yadda Aka Kama Wannan Sojan Bisa Zargin Sa da ake.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button