Labarai

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Ambaliyar Ruwan Sama Ta Kashe Mutun 50 Yanzu a….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Ambaliyar Ruwan Sama Ta Kashe Mutun 50 Yanzu a….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuna` Bidiyon An Baliyar Ruwan Sama Ta Rushe Wasu Gidaje a Jahar Jigawa Sannan Wasu Mutanen Ma Sun Rasa Rayuwar Su Sana’din Hakan.

Qalu Innalillahi Tabbas Ruwan Sama Ya Rushe Gida’jen Wasu Jama’ar Dadama Dake Zaune a Jahar Jigawa Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Jama’a Tausayi.

Ruwan Sama Ya Rushe Wasu Gidajen Talaka’wa Sakamakon Yadda Jama’a Dadama Suka Shiga Cikin Wani Hali Muna Fatan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yakawo Masu Dauki da Wannan Hali da Suke Ciki.

Wannan Shine Kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Ruwan Sama Yayi A Jahar Jigawa.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button