Labarai

Innalillahi Kalli Bidiyon Yadda Mota Ta Cirewa Wata Budurwa Kafa…

Innalillahi Kalli Bidiyon Yadda Mota Ta Cirewa Wata Budurwa Kafa Yanzu…

Wata Budurwa Mai Suna Fatima data Gamu’da Hadarin Mota Hakan Ya Kusa Sana’diyar Rayuwar Ta Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun.

Wannan Budurwa Mai Suna Fatima Wadda Take Zaune a Garin Sakoto data Gamu’da Wannan Hadari Lokacin da’ake Wasa Da Mota Wannan Abu Yafaru da Ita Hakan Har Sai’da Yayi Sana’diyar Rasa Kafar’ta Datayi.

Wani Abokin Karatun Ta Dayake Wasa da Mota Hakan Yasa Yabi ta Kan Kafa’fan ta Wanda Yayi Sana’diyar Cire Mata’ Kafa Guda Daya Innalillahi.

Innalillahi Wata Baiwar Allah Mai Suna Fatima Ta Rasa Kafar Ta Guda Daya A Lokacin da Ake Wasa da Mota a Garin Sakoto Toffa’ Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Alumma Inda Ya Baiwa Jama’a Tausayi Kuma.

Muna Fatan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yabaiwa Wannan Budurwa Lafiya Mai Suna Fatima Allah Sarki.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai N

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button