Labarai

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Mutuwar Aisha Humaira Jarumar Kannywood Yanzu Mamaki.

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Mutuwar Aisha Humaira Jarumar Kannywood Yanzu Gaskiya….

Mutuwar Jarumar` Kannywood Aisha Humaira Yanzu Gaskiya Tayi Halin’ta Akan Lamarin Shin da Gaske Ta Mutu Ne Ko Kuma Aa.

Yanzu Mukai Karo’da Labarin Mutuwar Jarumar Kannywood Aisha Humaira A Wani Gidan Jarida a Shafin Facebook Mai Suna Yar` Kanny To Shin da Gaske Ne Ta Rasu Ko Kuma Bahama Bane.

Babu Shakka Jarumar Kannywood Aisha Humaira Dai Zamu Iya Cewa Tana Raye Saboda Bayan Bibiyar Wannan Lamari da Mukai Mun Gano Cewa Wannan Labarin Ba Haka Bane.

Sannan Ita Ma Jarumar Ta Fito ta Karya’ta Wannan Maganar Saboda Babu Gaskiya Akan Lamarin Kuwa.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Mutuwar Jarumar Kannywood Aisha Humaira.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai MANUNIYA.COM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button