Labarai

Babbar Magana` Kalli Yadda Jaruma Rahama Sadau Ke Rungumar Wani Gardi…

Toffa Babbar Magana` Kalli Yadda Jaruma Rahama Sadau Ke Rungumar Wani Gardi…

Toffa An Saki Wasu Hotunan Jaruma Rahama Sadau Rungume da Wani Gardi a Lokacin data’je Wani Kauye Domin Daukar Wani Film Na Kabila.

Yanzu Yanzu Mukai Karo’da Wannan Hoto Na Jaruma Rahama Sadau Inda Ta Dauki Hotun Tareda Wani Mutun Kuma Sunyi Wannan Hotuna’ne Rungume da Juna Babu Kunya.

Tabbas Wannan Hotuna dai Na Jaruma Rahama Sadau` Sunyi Matukar Jawo CeCe Kuce A Kafa’fan Sada Zumunta Inda Jama’a Dadama Suke Toffa Albar’kacin Bakin Su Akan Wannan Lamari.

Bayan Sakin Wasu Zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau Jama’a Sunyi Ca Akan Wannan Hotuna Inda Wasu Suke Mata’ Addu’a Akan Allah Uban’giji ya Shirya’ Ta Wasu Kuma Akasin Haka.

Don Haka Zamusa Muku` Wannan Hotuna Domin Ku Kalla Kuga Zahirin Abunda Yafaru Wannan Kenan.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka MANUNIYA.COM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button