Labarai

Yadda Rayuwar Tsohuwar Matar Zango Ya Sauya

Yadda Rayuwar Tsohuwar Matar Zango Ya Sauya.

Yanda Rayuwar Tsohuwar Matar Adam A Zango Maryam AB Yola Ya Sauya, Tsohuwar Jaruma A Masana’antar KannyWood Kuma Tsohuwar Mata Ga Babban Jarumi Adam A Zango Wato Maryam AB Yola, Rayuwarta Ya Sauya Tun Bayan Rabuwar Su Da Tsohon Mijin Nata Adam A Zango.

Bayan Rabuwar Nata Da Adam A Zangon, Ta Sake Dawowa Masana’antar KannyWood Domin Ci Gaba Daga Inda Ta Tsaya, Inda Bayan Dawowar Nata Ne Ta Samu Taja Ragamar Wasu Fina Finai, Cikin Fina Finan Harda Wanda Ta Fito Tare Da Tsohon Mijin Nata Adam A Zango.

Daga Bayane Kuma Jarumar Ta Tabbatar Da Fitanta Dungurungum Daga Masana’antar KannyWood Bisa Wasu Dalilai Da Ita Tabarwa Kanta Sani. Sai Dai Fitar Jaruman Daga KannyWood Keda Wuya Sai Aka Ganta Ta Zama Shahararriyar Yar Kasuwa, Inda Take Tallen Man Shafawa Mai Gyara Lafiyar Fata.

Yanzun Dai Haka Babu Wani Alamu Dasu Tabbatar Da Jarumar Ta Sake Yin Aure Ko Kuma Zatayi, Tafi Karkatar Da Hankalinta Kan Iyalanta Da Kuma Sana’ar Ta Wato Na Siyar Da Man Shafawa.

Rayuwar Jarumar Ya Sauya Sosai Daga Inda Aka Santa A Baya, Musanman Ma Daga Lokacin Da Adamu Ya Fara Sakata A Fina Finan Sa. Kalla Bidiyon Domin Gain Yadda Tsohuwar Jarumar Ta Sauya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button