Labarai

Mr 442 Da Safara’u A Bakin Ruwa Wajen Shaqatawa

Mr 442 Da Safara’a A Bakin Ruwa Wajen Shaqatawa.

Sabon Bidiyon Safara’u Da Mr 442 A Bakin Ruwa Suna Shaqatawa Ya Jawo Cece Ku Ce, Wani Bidiyo Da Mawakan Su Wallafa Sun Bayyana Ne A Bakin Ruwa Inda Ake Kiraa Da “Beach” Domin Yawon Shan Iska.

Har Kullun Dai Tabarar Su Yanata Kara Bayyana Inda Suka Kulle Kunnuwansu Kan Abin Da Mutane Ke Cewa Akansu,

Mawakin Yana Fuskantar Matsin Lamba, Da Kuma Cece Kuce Kan Yadda Ake Tunanin Ya Sauya Rayuwar Tsohuwar Jarumar Daga Mutuniyar Kirki Zuwa Na Banza.

Zaku iya Kallon Cikakken bidiyon Bayani Anan kasa 👇👇👇.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button