Labarai

Kalli yadda tsohuwar jarumar Maryam Hiyana take taka rawa a tiktok

Kalli yadda tsohuwar jarumar Maryam Hiyana take taka rawa a tiktok.

Kalli yadda tsohuwar jarima Maryam Hiyana take taka rawa a tiktok.

Tsohuwar jaruma a masana’antar kannywood my suna Maryam Hiyana tayi bidiyo a tiktok inda Duniya tayi mata daɗi har take taka rawa cikin nishadi da kuma farin ciki hakan ya bawa mutane mamaki sannan kuma ya sasu cikin nazari wasu ma harda cece kuce.

Jarumar ta taka rawar ganin sosai a baya alokacin tana jaruma a masana’antar kannywood wanda daga bisani kuma ta samu miji tayi aurenta a yanzu harda yara take dasu a wannan aure da sukayi.

Sai abin birgewa ga tsihuwar narumar shine babu wata shiga da tayi wacce take nuna bata da aure tayi shi ta kamala kuma tanan mutane sunyi mata adalci babu wani korafi da ya biyo baya.

Zaku iya Kallon Cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button