Labarai

Fitacciyar Jaruma Hadiza Gabon Tana Shakatawa A Waje Ita kadai…

Fitacciyar Jaruma Hadiza Gabon Tana Shakatawa A Waje Ita kadai…

Ga Labari da dumi dumin ta: Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Hadiza Aliyu Gabon Tana Shagatawa a Kasar Waje Ga Bidiyon.

Hakika Fitacciyar Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon Ta Saki Wani Bidiyon Ta A Kasan Waje Ta na Shakatawa A Ita Kadai Ba Tare Da.

Abokiyar ta Ba Sabanin Yadda Sukeyi A Kasar Dubai Da Sauran Jarumai Mata Wanda Akayi Ta Yayatawa, Toh Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen.

min Samun Karin Bayani a kan Wannan Labarin mun kawo muku Bidiyon da yake dauke da Dukkan Bayanai A Kan wannan Al Amarin, Ga bidiyon.

Mungode da ziyartar Shafin mu Na Labaranhausa Gidan Manuniya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button