Labarai

Wata Fitsara Da Kwatanta Yin Zinah A Wajen Biki Da Sunan Wayewa Malamai Sun Fusata

Wata Fitsara Da Kwatanta Yin Zinah A Wajen Biki Da Sunan Wayewa Malamai Sun Fusata.

Wata Fitsara Da Kwatanta Yin Zinah A Wajen Biki Da Sunan Wayewa Malamai Sun Fusata Akai.

DAGA MANUNIYAInnalillahi wa’inna ilaihir rajiun watasabuwar masifa data shigo a da ake yi a guraren Biki, wanda aikata abun da yin zina Babu maraba.

Manyan Malam musulun ci sun fusata akan abun saboda Babbar masiface, Mun roƙon Allah ya karemu masu Yi Allah ya shirye .

Fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood kuma ‘yar kasuwa, Nafisat Abdullahi, za ta kaddamar da katafaren kamfanin yin jakunkuna mata.

Jarumar ta wallafar sanarwar a shafinta na Instagram inda yake biye da bidiyo da hotunan jakunkunan mata yan kwalisa.

Kamar yadda jarumar ta sanar, ta yi watanni tana amfani da jakunkunan kamfanintan amma sai yanzu ne ta ga lokaci yayi da zata tallata su ga duniya.

“Wani yanayi mai muhimmanci nake shiga idan na ganni ina yi abinda nake mafarki.“

Daya daga cikin tsofaffin burikana shi ne in samu jakunkuna da suka fito daga gareni, in iya daukar jakar zuwa kowanne sashi na duniya dauke da sunana.

Na samu nasarar yin hakan shekarar da ta gabata.Eh, amma ban ji cewa wancan lokacin bane ya kamata in nunawa duniya NAAF Luxury.

Bayan yin gaba da komawa baya tare da yanke hukuncin yi, zaben launikan da suka dace, na shirya gabatar muku da su duka!”

Masu sauraranmu a koda yaushe bayan kun kalli wannan wallafawar zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan muna da bukatar da ku danna mana alamar kararrawar sanarwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button