Kannywood

Ali Nuhu ya Kai Dansa Ahmed Kasar Waje Ya Buga Ball…

Bidiyo: Ali Nuhu ya Kai Dansa Ahmed Kasar Waje Ya Buga Wasa.

Ga Labari da dumi dumin ta: Fitaccen Jarumin Kannywood Kokuma Muce Sarkin Yan Kannywood Gaba Daya Ali Nuhu Ya Kai Dan Sa Ahmed Ali Nuhu.

Turai Don Ya Buga Wani Wasa Me Zafi Cikin Yaran Turawa, Dan Ali Nuhu Wato Ahmed Ali Nuhu Ya Fita Turai Don Buga Wani Wasa Me Zafi Ya Je Kasar Ne Tare.

Da Mahaifin Sa a Wata Kasan Turai, Toh Fatan Mu Allah Ya Temaka Masa Kuma Ya Bashi Nasarar Abin da Ya Ke Nema…

Domin Samun Karin Bayani a kan Wannan Labarin mun kawo muku Bidiyon da yake dauke da Dukkan Bayanai A Kan wannan Al Amarin, Ga bidiyon Video

Mungode da ziyartar Shafin mu MANUNIYA Gidan Labarai.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button