Kannywood

Inna Lillahi! Allah yayiwa jarumi Malam Kabiru Na Kwango Rasuwa

Inna Lillahi! Allah yayiwa jarumi Malam Kabiru Na Kwango Rasuwa Yanzu-Yanzu.

“INNALILLAHI WA’INNAILAIHI RAJI’UN
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Allahu Akbar Allah yayiwa Malam Kabiru na kwango rasuwa Yanzu A yau litinin 08/08/2023 bayan ‘yar karamar rashin lafiya da yayi na kwana diyu Allahu Akbar Allah yaji kanshi da rahama muma idan tamu yazo yasa mucika da imani.”

Mun sami labarin ne a shafin Hausa Debit.ng ,muna rokon Allah yajikansa da gafara idan da gaske ne.

Bada jimawa da yada labarin ba a shafin mu Fitaccen jarumin Kannywood Abba El Mustapha ya wallafa cewa labarin karya ne Na Kwangon yana cikin koshin lafiya.

NAKWANGO BAWAN ALLAH.

Allah ya kara maka lafiya da kwanciyar hankali. Allah yasa ka gama lafiya BABANA.

Yanzu mukayi waya da MALAM KABIRU NAKWANGO mu ka gaisa muka dan taba barkwancinmu da muka saba yi dashi. Daga karshe yace in gaishe masa da masoyansa na page dina. Shi yanzu haka ma ya tafi gonarsa domin gewaya.

Sai Godiya MALAM.

Abba Na Abba
08-08-2022

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button