Labarai

Apply For Kano State Government Empowerment Portal 2022

Apply For Kano State Government Empowerment Portal 2022

Abin nema ya samu da zaman banza gwara ace ana yi da kai Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da cewa duk wasu matasa Maza da Mata da suka san sun yi karatu kuma babu aikin yi. Idan har da akwai takardunsu a hannun su zasu iya garzayawa sabon portal din mu da muka bude mai suna Kahucee Portal domin neman aiki.

Kano State Government tayi wannan sanarwa ne a ranar Lahadi 7 August, 2022 Wannan dama ce mai kyau saboda dayawan al’ummar Jihar Kano suna zaunane jingib babu aikin yi, wasu ma basu abin da yake faruwa ba.

Dan Allah duk wanda yaga wannan posting yayi kokari yayi Share dinsa izuwa Facebook ko WhatsApp.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button