Labarai

Yan’ Nijeriya na nuna goyon baya kan tsige Buhari

Majalissar Tarayyar Nijeriya na shirin Tsige Gwamnatin Buhari a watan Satumba mai kamawa.

Tun bayan da majalissar ta kuduri aniyar tsige Gwamnatin Shugaba Buhari wasu daga cikin yan’ kasar ke nuna goyon bayan su a shafukan sada Zumunta musamman a Facebook da Instagram.

Wani masanin Siyasa daga jami’ar Al-Istuqama dake jihar Kano ya bayyana hakan a matsayin babbar barazana ga tsaron Kasar.

A wani bangaren kuma Malamai na addu’ar Samun Zaman lafiya da Zabin shuwagabanni Nagari a 2023.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button