Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuna Mutuwar Hamisu Breaker Yanzu Gaskiya T…

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuna Mutuwar Hamisu Breaker Yanzu Gaskiya T…

Toffa’ Batun Labarin Mutuwar Hamisu Breaker da Ake ta Yadawa A Kafa’fan Sada Zumunta Shin Mene Gaskiyar Lamari Akan Wannan Batu.

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuna Mutuwar Hamisu Breaker Yanzu Gaskiya T…

Shin Da Gaske Mawaki Hamisu Breaker Ya Rasu Ko Kuma Wannan Maganar Ba Haka Take Ba Domin Jin Labarin Gaskiya Akan Wannan Lamari Ku Saurari Wannan Rahoton.

Labarin Mutuwar Mawaki Hamisu Breaker Dai An Jima Ana Yada’sa Akan Ya Rasu Amma Kuma Maganar Gaskiya Ita Ce Mawaki Hamisu Breaker” Yana Nan da Ran’sa.

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuna Mutuwar Hamisu Breaker Yanzu Gaskiya T…

Domin Kuwa Shima Lokacin Daya’ga Wannan Bidiyo a Kafa’fan Sada Zumunta Ya Karya’ta Wannan Labari Inda Yace’wa Masoyan Su Kwantar da Hankalin’Su Yana Nan Cikin Koshin Lafiya.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na” Batun Mutuwar Mawaki Hamisu Breaker Kar’ya Ce.

Muna Godiya Sosai Bisa Ziyarar Ku A Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Manuniya.Com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button