Kannywood

Toffa!! Babbar Magana Kunji Rahama Sadau Tana Magana da Yaren Hindu

Toffa!! Babbar Magana Kunji Rahama Sadau Tana Magana da Yaren Hindu.

Jaruma Rahama Sadau” Ta Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Lokacin da Sukaji Suna Tana Rera Yaren Kasar India da Hindu A Wani Bidiyon ta.

Rahama Sadau Dai Ala’mu Sun Fara Nuna Cewa Tafara Iya Yaren Kasar Hindu Domin Kuwa Har Tafara Fitowa a Cikin Fina’finai Na Kasar India.

Tabbas Babu Shakka Jaruma Rahama Sadau Dai Zata Koma Kasar India Da Action Din’ta Wato Kon Zata Bar Masana’antar Kannywood Ta Koma Bollywood.

Wannan Abu dai Yayiwa Masoyan Jaruma Rahama Sadau Dadi Amma Kuma Wasu Bai’yi Masu Dadi Ba.

👇👇👇👇👇👇

Babu Shakka Jaruma Rahama Sadau Tana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai da Suke Taka Muhinmiyar Rawar Gani a Wannan Masana’anta Ta Kannywood.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na” Batun Komawar Jaruma Rahama Sadau India Domin Ci Gaba’da Aikin Fina’finan Ta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button