Kannywood

Jiya ba yauba Kalli Hotunan Jaruma Saratu Gidado Tin tana Jaririya har zuwa yanzu.

Jiya ba yauba Kalli Hotunan Jaruma Saratu Gidado Tin tana Jaririya har zuwa yanzu.

Allah sarki jiya ba yauba Hotunan jaruma saratu gidado a lokacinda take da Kuruciya bayyanar wannan hotuna sun kayatar da masoyanta inda wasu suka buge da mamaki kasancewar yana da wahala ga mace mai shekaru irin nata kuma ace tana Hotunan ta tun na kuruciya.

Jarumar itace wacce ta wallafa wannan hotuna a shafinta na Instagram a lokacin zagayowar rananr Haihuwar ta domin masoya su tayata da Addu’a.

Ga Hotunan nan acikin wannan faifan bidiyo dake kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button