Hausa Songs

Umar M shareef Ya Saki Waƙar Data Rikita Kannywood

Umar M shareef Ya Saki Sabuwar Waƙar Data Rikita Kannywood mata da Maza, Waƙar mai suna Tafi Zuma Daɗi.

Fitaccen mawaƙin Soyayya wanda ya yi fice Umar M shareef Ya wata sabuwar waƙa data Rikita masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood.

Ya saki wannan waƙar nan ne kwanan na, Waƙar tayi daɗi sosai saboda waƙar ta soyayya ce.

Waƙar mai suna Tafi Zuma Daɗi zamu kawo muku ita yanzun nan, Duk ma’abocin Sauraron waƙokin Hausa zai ji daɗin waƙar nan.

Zaku iyya Sauraron Cikakkiyar Waƙar nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Ku cigaba da ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don cigaba da samun zafafan waƙoki Hausa da Naija.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button