Labarai
Wata Fitsara Da Kwatanta Yin Zinah A Wajen Biki Da Sunan Wayewa

Wata Fitsara Da Kwatanta Yin Zinah A Wajen Biki Da Sunan Wayewa Malamai Sun Fusata. 👇👇👇👇
Wata fistara da kwatanta yayi kama da yin zina a gaban jama’a, inda Malam Musulunci suka fisata suna wa’azi akan abun.
Yanzu dai manyan malam Musulunci suna nan suna ta wa’azi akan wannan masifar da ta shigowar Al’ummar musulmai a wajen Biki.
Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇👇👇👇👇
Ku cigaba da ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM Don cigaba samun sababbin Labaran Hausa.