Labarai

Yadda Ado Gwanja Yarikita Yan Matan Niger Da Waƙar Warr A Wajen Wani Biki

Kalli Yadda Ado Gwanja Yarikita Yan Matan Niger Da Waƙar Warr A Wajen Wani Biki Da Yaje. 👇👇👇👇👇

 

Kamar yanda ku ka sani Ado Gwanja Ya saki sabuwar waƙar mai suna Warr waƙar da tayi faran jini sosai a gurin mutane bare ma Mata.

Ana haka an gayyaci Ado Gwanja wajen wani Biki a ƙasar Niger inda ya Rikita ‘yan Matan Niger da waƙar ta sa ta Warr,

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇👇👇👇

Ku cigaba da ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM Don cigaba da samun sababbin Labaran Hausa da Naija.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button