Kannywood

Martani Zuwaga Nafisat Abdullahi Akan Shirin” LABARINA” Ba Sai Dake Zamuyi ba.

Zazzafan Martani Zuwaga Nafisat Abdullahi Akan Shirin” LABARINA” Ba Sai Dake Zamuyi ba.. 👇👇👇

Martani Zuwaga Nafisat Abdullahi Akan Shirin” LABARINA”

Yanzu dai ana nan ana ta ɗaukar Shirin Labarin Series Season 5 Kamar yanda suka tsaya a Season 4 Episode 13, anan Ana ta aiki don faran tawa masu Kallo.

Mai Shirin Labarina Series Malam Aminu Saira ya Bayyana Yanda Suka Cigabada ɗaukar Shirin cikin kwanciyar hankali, inda yace ” Bani jarumi da zai dai na film ɗin Labarin Series mu tsaya da Aiki.

“Duk wanda ya fita daga Shirin mu na Labarina zamu je mu Nemo Wani jarumi don mu Cigabada ɗaukar Shirin Labarina, Daga Malam Aminu Saira.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇

Martani Zuwaga Nafisat Abdullahi Akan Shirin” LABARINA”

Ku cigaba ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don cigaba da samu sababbin Labaran Kannywood.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button