Kannywood

Jerin matan kannywood 12 da suka fi kyau a zaɓen shekarar nan

Jerin matan kannywood 12 da suka fi kyau a zaɓen shekarar nan da aka yi ta 2022 | Kannywood 👇👇👇

Kamar yanda aka saba ko wace shekara a masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood, Ana zaɓen jarumar da tafi iya wanka da kyau a shekarar.

Wannan shekarar ma anyi zaɓen inda aka fitar da jarumar da tafi kyau da iyya wanka, kuma aka zaɓin wadda tazo ta 1 har zuwa ta 12 sune suka lashe zaɓen.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon wadda ta lashe zaɓen a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Jerin jaruman Kannywood 12 da suka lashe zaɓen wadda tafi kyau da iyya wanka a shekarar Na ta 2022

Ku cigaba da ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don cigaba da samu sababbin Labaran Kannywood da na Naija.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button