Hausa Songs

Isah Ayagi – Mai Ruwan Ido

Download Isah Ayagi – Mai Ruwan Ido – Song Mp3

Isah Ayagi Ya Saki Sabuwar Waƙar Sa Mai Sun “Mai Ruwan Ido” Waƙar Da Tayi Tashi A Kafafen Yaɗa Zumunta Barema Tiktok.

Wannan Waƙar Ta Mai Ruwan Ido Tayi Ma’ana Sosai, Saboda Yayi ta Ne Akan Mata Masu Ruwan Ido Akan Aure.

Zaku iyya sauke cikakkiyar waƙar wannan a wayoyin Ku na Android, Ku Danna Blue Rubutun nan na ƙasa. 👇👇

Ku cigaba ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka MANUNIYA.COM don samun zafafan waƙoki Hausa da Naija.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button